ha_isa_tn_l3/60/02.txt

14 lines
772 B
Plaintext

[
{
"title": "Koda shi ke duhu zai rufe duniya, kuma duhu mai kauri ga al'ummai",
"body": "Duk waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya kuma an haɗa su don ƙarfafawa. Suna nufin \"duhu\nna ruhaniya.\" Wannan yana nufin duk sauran mutanen duniya ba za su san Yahweh ko yadda\nza su faranta masa rai ba. Wannan kwatanci ne na hukuncin Allah. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "duk da haka Yahweh zai tashi bisanki",
"body": "Wannan yana nufin hasken kasancewar Allah zai bayyana ga Isra'ilawa, kuma zai nuna hanyar\nda zasu bi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za a ga ɗaukakarsa a bisanki",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutanen al'ummai za su ga\nɗaukakarsa a kanku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]