ha_isa_tn_l3/60/01.txt

6 lines
311 B
Plaintext

[
{
"title": "Tashi, haskaka; gama haskenki ya iso, kuma ɗaukakar Yahweh ta taso a bisanki",
"body": "Wannan yana nuni ne ga kyawawan ayyukan da Yahweh ya yi wa mazaunan Yerusalem.\nYanzu suna nuna wannan ɗaukaka ta abin da suke yi da kuma faɗi kuma suna da bege a nan\ngaba. (Duba: figs_metaphor)"
}
]