ha_isa_tn_l3/59/19.txt

14 lines
619 B
Plaintext

[
{
"title": "za su ji tsoron sunan Yahweh",
"body": "Anan “suna” yana nufin suna da halayen Yahweh. AT: \"ku ji tsoron Yahweh\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zai zo kamar rafi mai kwararowa",
"body": "Kananan kwari a cikin Yahuza sun bushe mafi yawan shekara har sai kwatsam, ruwan sama\nmai ƙarfi ya mai da su ruwa mai gudu. Lokacin da hakan ta faru sai hayaniya da iska suka yi\nyawa. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "wanda numfashin Yahweh ke tunkuɗawa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda numfashin Yahweh yake\ntuƙawa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]