ha_isa_tn_l3/59/16.txt

10 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya ga babu wani mutum, ya kuma yi mamakin cewa babu wanda zai shiga tsakani",
"body": "\"Yahweh ya firgita cewa babu wanda ya taimaki waɗanda ke wahala.\" ko \"Yahweh ya yi\nmamakin cewa babu wanda ya zo ya taimaki waɗanda suke wahala.\""
},
{
"title": "Saboda haka damtsensa ya kawo ceto dominsa,",
"body": "“Hannun” Yahweh yana wakiltar iyawarsa da ikonsa. AT: \"Yahweh yayi amfani da\nikonsa don ceton mutane\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]