ha_isa_tn_l3/59/11.txt

6 lines
203 B
Plaintext

[
{
"title": "Muna ihu kamar damusai da makoki kamar kurciyoyi",
"body": "Waɗannan suna magana ne akan sautukan da mutane suka yi saboda suna cikin damuwa da\nbaƙin ciki. (Duba: figs_simile)"
}
]