ha_isa_tn_l3/59/09.txt

14 lines
832 B
Plaintext

[
{
"title": "haka adalci ya yi nesa daga gare mu",
"body": "Anan \"mu\" yana nufin Ishaya da mutanen Isra'ila. \"Nesa\" yana wakiltar cewa adalci ya tafi da\nwuyar samu. AT: \"adalci ya tafi kuma yana da matukar wahalar samu\" (Duba: figs_inclusive da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Mun jira haske, amma muna ganin duhu; muna neman haske amma muna tafiya a duhu",
"body": "Kowane ɗayan waɗannan jimlolin na nufin cewa mutane suna jiran alherin Allah, amma da\nalama ya watsar da su. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "muna laluɓar bango kamar maƙafi",
"body": "Wannan yana nufin cewa saboda Allah baya zuwa gare su, suna jin babu taimako, ba su sami\nmadaidaiciyar hanya ba kuma sun yanke tsammani game da rayuwa ta gaba, ba tare da begen\nrayuwa mai kuzari ba. (Duba: figs_simile)"
}
]