ha_isa_tn_l3/59/07.txt

14 lines
695 B
Plaintext

[
{
"title": "Kafafunsu na gudu gun mugunta",
"body": "Anan ana wakiltar mutane da \"ƙafafunsu\". Wannan yana magana akan suyi wani abu da sauri\nyayin da ƙafafunsu suke gudu zuwa gare shi. AT: \"Suna da saurin aikata mugunta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "babu adalci a tafarkinsu",
"body": "\"hanyoyi\" suna wakiltar hanyar rayuwarsu. AT: \"ba sa yin abin da yake daidai\" ko\n\"duk abin da suke yi rashin adalci ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sun ƙago karkatattun tafarkuna",
"body": "\"Hanyoyi masu karkatattu\" suna wakiltar hanyar rayuwar da ta lalace. AT: \"Suna\nfaɗar da aikata abubuwa marasa gaskiya. Suna yaudara\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]