ha_isa_tn_l3/59/03.txt

14 lines
859 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama hannayenku sun haramtu da jini kuma yatsunku da zunubi",
"body": "Anan “hannaye” da “yatsu” na nuni ga ayyukansu. Wannan yana nufin suna da laifi na aikata\nmugunta da abubuwan zunubi. \"Naku\" jam'i ne. AT: \"Gama kun aikata zunubai\nmasu ƙarfi\" (Duba: figs_metonymy da figs_you)"
},
{
"title": "Leɓunanku na faɗin ƙarya kuma harsunanku na faɗin tsokana",
"body": "Sassan jikin da ke yin magana suna wakiltar abin da mutane suke faɗi. AT: \"Kuna\nfaɗin ƙarya da abubuwa marasa kyau\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "suna ɗaukar cikin masifa su kuma haifi zunubi",
"body": "\"Samun ciki\" da \"haihuwa\" suna nanata yadda suke shirin yin abubuwa na zunubi da kyau. A\nnan \"su\" har yanzu suna nufin mutanen Isra'ila. AT: \"suna aiki tuƙuru don aikata\nabubuwan zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]