ha_isa_tn_l3/58/13.txt

6 lines
346 B
Plaintext

[
{
"title": "kun juyo da ƙafafunku daga tafiya a ran Asabaci, kuma daga yin abin son ranku a ranata mai tsarki",
"body": "Anan ana wakiltar mutane da \"ƙafafunsu\". Allah bai bar doguwar tafiya ko aiki a ranar hutu ba.\nAT: \"kun daina tafiya da yin abin da kuke so ku yi a ranar Asabar, ranar\ntsarkakakkiya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]