ha_isa_tn_l3/58/11.txt

14 lines
579 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ƙosar da ku a wuraren da babu ruwa",
"body": "\"Ruwa\" yana wakiltar duk abin da suke buƙata don rayuwa mai wadatarwa koda kuwa\nmaƙwabtansu ba su da wadatar su. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Za ku zama kamar lambu mai laima",
"body": "\"Lambu mai ruwa\" yana wakiltar yalwa da yalwa don zasu sami duk abin da suke buƙata.\n(Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kamar maɓulɓular ruwa, wanda ruwansa ba ya ƙarewa",
"body": "\"Maɓuɓɓugar ruwa\" tana wakiltar tushen wadata a ƙasar da ruwa yake da daraja. (Duba: figs_simile)"
}
]