ha_isa_tn_l3/58/09.txt

6 lines
240 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma duhunku zai zama kamar rana tsaka",
"body": "\"Hasken ku\" yana wakiltar ayyukan alherin da zai zama misali ga kowa, kuma \"duhu,\" munanan\nayyuka, za a shawo kansa ta kyawawan ayyukansu. (Duba: figs_metaphor)"
}
]