ha_isa_tn_l3/58/04.txt

14 lines
702 B
Plaintext

[
{
"title": "hannun mugunta",
"body": "Wannan ya nuna cewa suna fada da mugunta. \"Dunkulallen hannu\" yana wakiltar\nfushin da ke da ƙarfi a zahiri. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ranar da wani zai ƙasƙantar da kansa, ya sunkuyar da kansa",
"body": "Wannan yana nufin mutumin yana durƙusa, amma ba shi da tawali'u da gaske. \"Kyauta\" yana\nwakiltar tsire-tsire mai rauni wanda yake lanƙwasa cikin sauƙi. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "Kun tabbata za ku kira wannan azumi, rana wadda ta gamshi Yahweh?",
"body": "Yahweh yana amfani da tambaya don tsawata wa mutane. AT: \"Tabbas ba kwa\ntunanin irin wannan azumin zai faranta min rai!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]