ha_isa_tn_l3/58/03.txt

6 lines
275 B
Plaintext

[
{
"title": "Me yasa muka yi azumi,' suka ce, 'amma ba ka gani ba? Me yasa muka ƙasƙantar da kanmu, amma ba ka kula ba?",
"body": "Mutanen Isra'ila suna amfani da tambayoyi don yin gunaguni ga Allah saboda suna ganin yana\nƙin kulawarsu. (Duba: figs_rquestion)"
}
]