ha_isa_tn_l3/57/20.txt

6 lines
197 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma miyagu suna kama da haukan teku ... taɓo da laka",
"body": "Wannan yana kwatanta mugaye da ruwan da ke bakin teku wanda ke sa ruwan ya ƙazantu.\n(Duba: figs_simile)"
}
]