ha_isa_tn_l3/57/16.txt

10 lines
429 B
Plaintext

[
{
"title": "Na ɓoye fuskata",
"body": "Wannan yana nufin Allah ya ba da mutanensa kuma ya daina taimaka musu ko albarkar su.\n(Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "yi fushi, amma ya koma da baya cikin hanyar zuciyarsa",
"body": "Wannan yana nufin Isra'ilawa sun ci gaba da ƙin Allah na gaskiya don na ƙarya. Anan \"baya\" da\n\"hanya\" kalmomin wuri ne waɗanda ke wakiltar motsawa da ji. (Duba: figs_metonymy)"
}
]