ha_isa_tn_l3/57/09.txt

10 lines
456 B
Plaintext

[
{
"title": "kun gangara zuwa Lahira",
"body": "Mutanen ba su tafi Lahira ba, Lahira. Madadin haka, Yahweh yana nunawa da ƙari cewa mutane\nsuna shirye su je ko'ina su samo sababbin gumaka don bauta. (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Kun sami rai a hannuwanku",
"body": "Bayan ƙoƙari sosai, masu bautar gumaka sun ga har yanzu suna da ƙarfin ci gaba. Anan\n\"hannu\" yayi daidai da \"ƙarfi\" ko \"iyawa.\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]