ha_isa_tn_l3/57/07.txt

10 lines
255 B
Plaintext

[
{
"title": "Kun shirya gadonku",
"body": "Wannan yana nufin kwana tare da karuwai a matsayin ɓangare na bautar gumakan ƙarya.\n(Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Kuka yi yerjejeniya da su",
"body": "\"Kun kulla yarjejeniya da su\""
}
]