ha_isa_tn_l3/57/01.txt

14 lines
485 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma mutanen amintaccen alƙawari",
"body": "AT: \"mutanen da ke da aminci ga\nalkawarin\" ko \"mutanen da ke da aminci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "an ɗauke mai adalici ne daga mugunta",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"cewa mutanen kirki sun mutu,\nkuma Yahweh yana ɗauke su daga dukkan mugunta\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ya shiga cikin salama",
"body": "\"Masu adalci za su shiga salama\""
}
]