ha_isa_tn_l3/56/06.txt

14 lines
484 B
Plaintext

[
{
"title": "bãƙin da suka haɗa kansu da Yahweh",
"body": "Wannan na nufin bãƙin waɗanda suka shiga jama'ar Yahweh."
},
{
"title": "waɗanda kuma suke son sunan Yahweh",
"body": "“Sunan” Yahweh yana wakiltar kansa. AT: \"waɗanda ke son Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "za'a kira gidana gidan addu'a domin dukkan al'ummai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"gidana zai zama gidan addu'a\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]