ha_isa_tn_l3/56/01.txt

10 lines
455 B
Plaintext

[
{
"title": "gama cetona ya yi kusa, kuma adalcina na gaf da bayyana",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Da sannu zan cece ku kuma in nuna\nmuku cewa ni mai adalci ne\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "yana kuma kiyaye hannunsa daga aikin mugunta",
"body": "Anan “hannun” yana wakiltar mutum duka kuma yana mai da hankali ga ayyukan mutum ko\nhalayensa. AT: \"baya aikata mugunta\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]