ha_isa_tn_l3/55/08.txt

6 lines
362 B
Plaintext

[
{
"title": "gama kamar yadda sammai ke nesa da duniya, haka hanyoyina ke nesa da taku, haka kuma tunane-tunanena ke nesa da tunane-tunanenku",
"body": "Yahweh yayi magana akan abubuwan da yake aikatawa da kuma yadda yake tunanin sun fi ko\nsama da abinda mutane suke yi kuma suke tunani, kamar dai yadda sama ta fi ƙasa nesa.\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]