ha_isa_tn_l3/55/06.txt

14 lines
701 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku nemi Yahweh tun yana samuwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ku nemi Yahweh yayin da har yanzu ba ku same shi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Bari mai mugunta ya bar tafarkinsa",
"body": "Kalmar \"mugaye\" tana nufin mugaye. Yahweh yayi magana akan mugayen mutane da basu\ndaina yin zunubi ba kamar zasu daina tafiya akan hanyar da suke tafiya. AT: \"Bari\nmugaye su canza yadda suke rayuwa\" (Duba: figs_nominaladj da figs_metaphor)"
},
{
"title": "haka nan mai zunubi ya bar tunane-tunanensa.",
"body": "Ana iya samar da kalmar daga jimlar da ta gabata. AT: \"bari mutum mai zunubi ya\nbar tunaninsa\" (Duba: figs_ellipsis)"
}
]