ha_isa_tn_l3/55/02.txt

14 lines
1018 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa kuke auna azurfa domin abin da ba abinci ba",
"body": "Yahweh yana yin waɗannan tambayoyin don ya tsauta wa mutane. Yana magana ne game da\nmutanen da ke neman farin ciki banda Yahweh kamar suna siyan abubuwan da zasu ci\nwaɗanda ba abinci ba kuma suna aiki don abubuwan da ba zasu iya gamsar da su ba. AT: \"Bai kamata ku auna azurfa ba ... abinci, kuma kada ku yi aiki ... ku gamsar\" (Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)"
},
{
"title": "abin da ba abinci ba",
"body": "Anan kalmar “gurasa” tana wakiltar abinci ne gaba ɗaya. Ana nuna cewa mutane suna siyan\nabubuwan da zasu ci waɗanda ba abinci bane da gaske. AT: \"don abubuwan da\nza a ci waɗanda ba abinci ba ne da gaske\" (Duba: figs_synecdoche da figs_explicit)"
},
{
"title": "ci abin dake da kyau, ku kuma yi farinciki cikin ƙoshi",
"body": "Mutanen da suka dogara ga Yahweh don albarka da farin ciki ana maganarsu kamar suna cin\nkyakkyawan abinci wanda ke faranta musu rai. (Duba: figs_metaphor)"
}
]