ha_isa_tn_l3/55/01.txt

10 lines
439 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da mazaunan Yerusalem da ke cikin bauta ta bakin Ishaya"
},
{
"title": "zo wurin ruwan, ku da baku da kuɗi, ku zo, ku saya, ku ci",
"body": "Akwai hankali a cikin wannan bayanin tunda mutum yawanci dole ne ya yi amfani da kuɗi don\nsiyan wani abu. Wannan yana nanata alherin ban mamaki na Yahweh na ba da waɗannan\nabubuwa kyauta. (Duba: figs_irony)"
}
]