ha_isa_tn_l3/54/17.txt

10 lines
582 B
Plaintext

[
{
"title": "Babu makamin da aka ƙera gãba da kai da zai yi nasara",
"body": "An yi magana akan magabtan da ba sa nasara a kan mutanen Yahweh kamar makamansu ba\nza su yi nasara a kan mutanen Yahweh ba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Makiya na iya kulla makami don kawo muku hari amma ba za su ci ku ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Wannan shi ne gădon bayin Yahweh",
"body": "Sakamakon da Yahweh zai bayar ga waɗanda suka bauta masa an faɗi kamar ana ba da lada wani\nabu ne da za su gada. (Duba: figs_metaphor)"
}
]