ha_isa_tn_l3/54/09.txt

14 lines
806 B
Plaintext

[
{
"title": "tuddai su girgizu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"tuddai na iya girgiza\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "duk da haka madawwamiyar ƙauna ta ba zata rabu da ke ba",
"body": "An ambaci Yahweh yana ci gaba da ƙaunar mutanensa kamar dai ƙaunarsa ba za ta juya wa\nmutane baya ba. AT: \"Ba zan daina ƙaunarku ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ko alƙawarin salamata ya girgiza ba",
"body": "Yahweh ba zai warware alkawarinsa da mutane ba ana maganarsa kamar alkawarinsa abu ne\nwanda ba za a girgiza shi ba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kuma\nba zan warware alkawarina na salama ba\" ko \"kuma tabbas zan ba ku salama kamar yadda na\nyi alkawari a cikin alkawarina\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
}
]