ha_isa_tn_l3/54/02.txt

14 lines
733 B
Plaintext

[
{
"title": "Ki faɗaɗa girman rumfarki ... ki miƙar da dirkokinki",
"body": "Wannan yana ci gaba da managa da ya fara a cikin Ishaya 54: 1. Yahweh\nyana gaya wa mutanen Yerusalem su shirya domin Yahweh zai yawaita mutanensu ana\nmaganarsu kamar yana faɗar wa mace ta faɗaɗa alfarwarta don ba yara da yawa dama. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Gama za ki bazu",
"body": "A nan \"ku\" na mufuradi ne kuma yana nufin mace bakarariya. Tana wakiltar kanta da dukkan\nzuriyarta. AT: \"Don ku da zuriyarku za ku bazu\" (Duba: figs_you da figs_synecdoche)"
},
{
"title": "sun mamaye al'ummai",
"body": "Anan \"al'ummai\" suna wakiltar mutane. AT: \"zai cinye mutanen wasu ƙasashe\"\n(Duba: figs_metonymy)"
}
]