ha_isa_tn_l3/54/01.txt

10 lines
496 B
Plaintext

[
{
"title": "ki fashe da waƙar farinciki ki yi kuka da karfi, ke da ba ki taɓa yin naƙudar haihuwa ba",
"body": "Wannan magana tana nufin abu ɗaya da sashin farko na jumlar. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Gama 'ya'yan yasassa sun fi na matar da aka aura",
"body": "Wani abin da zai faru a nan gaba ana maganarsa kamar ya faru a baya. Wannan yana nanata\ncewa lallai lamarin zai faru. AT: \"Ga 'ya'yan matan da aka lalatar za su fi yawa\"\n(Duba: figs_pastorfuture)"
}
]