ha_isa_tn_l3/53/12.txt

10 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda haka zan ba shi nasa kason a cikin yawan mutane, kuma zai raba ganimar da mutane da yawa",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. \"Rabon\" da \"ganima\" suna nuni ne ga sarki\nbayan yaƙin nasara ya raba ganima ko lada tare da sojojinsa. Wannan yana nufin Allah zai\ngirmama bawansa ƙwarai saboda sadaukarwarsa. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "aka kuma ƙidaya shi tare da masu kurakurai",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"an ba mutane damar ɗaukar shi a\nmatsayin mai laifi\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]