ha_isa_tn_l3/53/10.txt

18 lines
920 B
Plaintext

[
{
"title": "zai ga 'ya'yansa",
"body": "A nan, \"zuriya\" na nufin mutanen da Yahweh ya gafarta saboda hadayar bawan. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zai daɗa tsawon kwanakinsa,",
"body": "Wannan yana magana game da sanya shi rayuwa don ƙarin lokaci. AT: \"Yahweh\nzai sa bawansa ya sake rayuwa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "kuma dalilin Yahweh zai cika ta wurinsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai cika nufinsa ta hanyar\nbawansa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "zai ɗauki laifuffukansu",
"body": "Kalmar \"ɗauki\" na nufin ɗauka. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"laifofinsu\" na wakiltar azabar\nzunubansu ne. AT: \"zai ɗauki hukuncinsu\" ko \"za a hukunta shi saboda\nzunubansu\" ko 2) \"muguntar su \"shi ne\nmetonym wakiltar laifi\" AT: \"zai ɗauki alhakin laifinsu a kan kansa\" ko \"zai\nkasance da alhakin zunubansu\""
}
]