ha_isa_tn_l3/53/08.txt

14 lines
725 B
Plaintext

[
{
"title": "wane ne daga wancan tsara ya sake yin tunani a kansa",
"body": "Wannan tambayar ta jaddada cewa babu wanda yake tunani game da shi. AT:\n\"babu wanda ya kula da abin da ya same shi.\" ko \"babu wani daga cikin tsaransa da ya kula da\nabin da ya same shi.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Amma an datse shi daga ƙasar masu rai",
"body": "\"Yankewa\" a nan yana nufin mutuwa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT:\n\"Amma ya mutu\" ko \"Amma mutuwa ta ɗauke shi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ko kuwa wata ruɗarwa a bakinsa",
"body": "\"Baki\" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. AT: \"kuma bai yaudari kowa ba\nlokacin da yake magana\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]