ha_isa_tn_l3/53/07.txt

14 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": "An muzguna masa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sun wulakanta shi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "bai buɗe bakinsa ba",
"body": "\"Baki\" yana wakiltar abin da mutum ya faɗa. Bude bakin mutum yana nufin magana. AT: \"bai nuna rashin amincewa ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kamar ɗan ragon da za'a kai yanka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kamar yadda rago yayi tsit yayin da\nmutum ya yanka shi\" (Duba: figs_simile da figs_activepassive)"
}
]