ha_isa_tn_l3/53/06.txt

10 lines
391 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkanmu kamar tumaki muka bijire",
"body": "Tumaki sukan bar hanyar da makiyayin yake bi da su. Ishaya yana nufin cewa muna yin abin da\nmuke so maimakon abin da Allah ya umurta. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "laifuffukanmu dukka",
"body": "“Laifinmu” anan yana wakiltar laifin zunubinmu. AT: \"laifin zunubin kowane\nɗayanmu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]