ha_isa_tn_l3/53/05.txt

14 lines
825 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma an soke shi saboda ayyukan tayarwarmu; aka ragargaje shi saboda zunubanmu",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa bawan ya sha\nwahala saboda zunuban mutane. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT:\n\"Allah ya ba maƙiyi damar soka shi kuma su kashe shi saboda zunubanmu\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hukunci domin salamarmu ya kasance a kansa",
"body": "Wannan yana nufin zaman lafiya tare da Allah. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Ya yarda da wannan hukuncin ne domin mu rayu cikin jituwa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kuma ta wurin raunukansa muka warke",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"ya warkar da mu ta wahalar\nraunuka\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]