ha_isa_tn_l3/53/01.txt

14 lines
892 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne ya gaskata da abin da ya ji daga gare mu",
"body": "Abin da Ishaya ya gano yana da ban mamaki ƙwarai da gaske har yana mamaki ko waɗanda\nsuke zaman talala za su gaskata da shi. \"Mu\" ya haɗa da shi da waɗanda suke gudun hijira.\nAT: \"Yana da wahala kowa ya gaskanta abin da muka ji\" (Duba: figs_inclusive da figs_rquestion)"
},
{
"title": "kuma ga wane ne aka bayyana hannun Yahweh",
"body": "Arm yana nufin ikon Allah. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya bayyana ikonsa ga mutane.\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive da figs_rquestion)"
},
{
"title": "Gama ya yi girma a gaban Yahweh kamar 'yar itaciya, kuma kamar tsiro daga cikin busasshiyar ƙasa",
"body": "Anan \"shi\" yana nufin bawan Allah wanda Ishaya ya kwatanta shi da ƙaramin itace. Wannan ya\nnanata cewa zai bayyana a raunane. (Duba: figs_simile)"
}
]