14 lines
640 B
Plaintext
14 lines
640 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "ku duk kufan Yerusalem",
|
||
"body": "Ishaya yayi magana game da kango na Yerusalem kamar dai su mutane ne da zasu iya yin\nmurna. Wannan yana wakiltar mutanen Yerusalem waɗanda aka ci da yaƙi. AT:\n\"ku mutanen da kuke rayuwa a cikin kango Yerusalem\" (Duba: figs_personification)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ya fanso Yerusalem",
|
||
"body": "Anan \"Yerusalem\" tana wakiltar mutane. AT: \"ya fanshi mutanen Yerusalem\"\n(Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "dukkan al'ummai; dukkan duniya",
|
||
"body": "Anan “al’ummai” da “ƙasa” suna wakiltar mutanen dukkan al’ummai a duk faɗin duniya. (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |