ha_isa_tn_l3/52/07.txt

10 lines
387 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya kyaun sawayen manzo mai kawo labarai ma su daɗi ya ke akan duwatsu",
"body": "Anan \"ƙafa\" na wakiltar ɗan aike wanda yake tafiya. AT: \"Yana da kyau ka ga\nmanzo yana zuwa kan tsaunuka don yin busharar bushara\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sun ɗaga muryoyinsu",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"ihu da ƙarfi\" (Duba: figs_idiom)"
}
]