ha_isa_tn_l3/52/01.txt

10 lines
428 B
Plaintext

[
{
"title": "Farka, farka, ki sa ƙarfinki",
"body": "Yin magana da ƙarfi kuma ana maganarsa kamar ƙarfi tufafin da mutum yake sakawa ne.\nAT: \"ku yi ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gama marasa kaciya da kazamtattu ba za su sake ",
"body": "Wadannan siffofin sunaye za a iya bayyana su azaman sifofi. AT: \"Waɗanda ba a\nyi musu kaciya ba ko waɗanda ba su da tsabta\" (Duba: figs_nomialadj)"
}
]