ha_isa_tn_l3/51/21.txt

14 lines
986 B
Plaintext

[
{
"title": "ke da a ke muzguna wa ke bugaggiyar nan ",
"body": "Yahweh yayi amfani da kalmar \"ɗaya\" a nan don ya koma ga mutanen da ake zalunta. AT: \"ku mutane masu zalunci da mashaya\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ke da a ke muzguna wa ke bugaggiyar nan amma bada ruwan inabi ba",
"body": "Wannan yana magana ne game da mutanen da suka bugu da giya saboda suna shan wahala\nkamar sun maye ne saboda an tilasta su su sha kwanon fushin Yahweh. AT: \"ku\nda kuka bugu da giyar tashan fushin Yahweh\" ko \"ku da kuke yin maye, saboda kun sha wahala\nsosai\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"
},
{
"title": "kwanon, wadda shi ne ƙoƙon fushi na",
"body": "Yahweh yayi magana game da azabtar da mutane kamar dai ya tilasta musu su sha daga cikin\nkwanon da ya cika da fushinsa. Duba yadda kuka fassara makamancin magana a cikin Ishaya\n51:17. AT: \"kwano wanda yake cike da fushina\" ko \"ƙoƙon da aka\ncika da fushina\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]