ha_isa_tn_l3/51/19.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Waɗannan matsalolin biyu",
"body": "Matsalolin biyu suna nuni da kalmomin biyu masu zuwa: \"lalacewa da lalacewa\" da \"yunwa da\ntakobi.\""
},
{
"title": "da yunwa da takobi",
"body": "Kalmomin \"yunwa\" da \"takobi\" suna kwatanta masifar da zata auka wa mutane. \"Takobin\" yana\nnufin \"yaƙi.\" AT: \"da yawa daga cikinku sun mutu saboda yunwa da yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "suna kwance a kowacce kwanar tituna",
"body": "Wannan shine gaba ɗaya. Yaran da yawa za su kwana a kan titi, amma ba lallai ba ne a kowace\nkusurwa. AT: \"suna kwance akan titi\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "suna cike da fushin Yahweh, da tsautawar Allahnki",
"body": "“Fushin Yahwehi” yana nuni ne ga azabtar da mutanensa saboda fushin da yake yi da su.\nWannan yana magana ne game da mutanen da aka azabtar da su kamar sun cika da fushin\nYahweh. Hakanan, ana iya rubuta kalmar \"tsawatarwa\" azaman aiki. AT: \"Yahweh\nya hore su sosai saboda ya yi fushi da su kuma ya tsawata musu\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
}
]