ha_isa_tn_l3/51/17.txt

18 lines
898 B
Plaintext

[
{
"title": "Farka, farka, tashi tsaye",
"body": "\"Ka zama faɗake ka tashi.\" Maimaita kalmar \"a farke\" yana nanata hanzarin kiran da zai tayar\nda mutanen Isra'ila. Ba'a amfani dashi don tashe su daga bacci na zahiri."
},
{
"title": "ke da kika bugu daga kwanon, har zuwa dago-dago daga ƙoƙon tangadi",
"body": "Yahweh yayi maganar azabtar da mutanensa kamar ya tilasta musu su sha daga kwanon da\naka cika da fushinsa. Kuma a l whenkacin da suka sha daga kwanon fushinsa, suka yi tangaɗi\nkamar dai sun sha giya da yawa. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "a hannun Yahweh",
"body": "Anan an ambaci Yahweh da hannunsa don jaddada cewa shine ya ba da kwanon ga\nmutanensa. AT: \"wanda ya baku\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "har zuwa dago-dago daga ƙoƙon tangadi",
"body": "\"Daga cikin ƙoƙon da ya sa ka kaɗaɗa kamar ka bugu da ruwan inabi\""
}
]