ha_isa_tn_l3/51/12.txt

10 lines
444 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa kuke tsoron mutane ... kamar ciyawa ",
"body": "Wannan tambayar ta lafazi tana jaddada cewa mutanen da suke da kariyar Ubangiji kada su ji\ntsoron mutane. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Kada ku ji tsoron\nmaza ... kamar ciyawa.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "wanɗanda aka yi su kamar",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"su wanene kamar\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]