ha_isa_tn_l3/51/06.txt

14 lines
628 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku ɗaga idanuwanku ga sararin sama",
"body": "Ɗaga idanun yana wakiltar kallon wani abu a sama. AT: \"Duba sama\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "cetona zai ci gaba har abada",
"body": "“Ceto” na Allah anan yana wakiltar sakamakon ceton sa, wanda shine yanci. AT:\n\"Zan cece ku, za ku sami 'yanci har abada\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama adalcina ba zai taɓa daina aiki ba",
"body": "“Adalcin” Allah a nan yana wakiltar shi yana mulkin adalci. AT: \"dokokina na\nadalci ba zai taɓa ƙarewa ba\" ko \"Zan yi mulki na adalci har abada\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]