ha_isa_tn_l3/51/02.txt

14 lines
592 B
Plaintext

[
{
"title": "Ibrahim, mahaifinku",
"body": "Allah yana maganar kakansu kamar mahaifinsu ne. AT: \"Ibrahim, kakanka\" ko\n\"Ibrahim, kakanka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Saratu wadda ta haife ku",
"body": "Allah yana maganar matar Ibrahim kamar ita ce mahaifiyarsu kuma ta haife su. AT: \"matar Ibrahim, Saratu, wacce duk ku zuriyarta ne\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gama tun yana mutum guda",
"body": "Wannan yana nufin lokacin da bai sami yara ba tukuna. Ana iya bayyana wannan a sarari.\nAT: \"lokacin da bashi da 'ya'ya\" (Duba: figs_explicit)"
}
]