ha_isa_tn_l3/51/01.txt

14 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku saurare ni",
"body": "Anan kalmar \"ni\" tana nufin Yahweh."
},
{
"title": "Ku dubi dutsen da aka sassaƙo ku",
"body": "Allah yayi magana game da al'ummar Isra'ila kamar gini ne da aka yi da duwatsu kuma kamar\nkakanninsu dutse ne ko dutse ne wanda Allah ya yanke shi. Ana iya bayyana wannan a sarari.\nAT: \"kakanninku, waɗanda suke kamar dutsen da aka yanyanka ku kuma\nma'adinan da aka sare ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "mahaƙar duwatsu inda aka yanko ku",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"dutsen da na sari ku daga ciki\"\n(Duba: figs_activepassive)"
}
]