ha_isa_tn_l3/49/26.txt

10 lines
891 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan ciyar da masu tsananta maku da naman jikinsu",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) azzalumai za su ji yunwa har su ci naman abokansu da suka\nmutu. AT: \"Zan sa azzalumanku su ci naman su\" ko 2) Yahweh yayi magana\nakan azzaluman suna yaƙi da hallaka kansu kamar suna cin kansu. AT: \"Zan sa azzalumanku su hallaka kansu, kamar suna cin naman nasu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za su bugu da jininsu, kamar a ce ruwan inabin ne",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) azzalumai za su ji ƙishirwa har su sha jinin abokansu da suka\nmutu. AT: \"za su sha abokansu\" ™ jini kuma su zama kamar raunanan mutane\nwaɗanda suka bugu da giya \"ko 2) Yahweh yana magana game da azzalumai suna yaƙi da\nhallaka kansu kamar suna shan jinin kansu. AT: \"za su zub da kawayensu da\nyawa jini zai zama kamar suna maye ne da giya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]