ha_isa_tn_l3/49/24.txt

10 lines
702 B
Plaintext

[
{
"title": "Za a iya karɓe ganima daga jarumi, ko a ƙubutar da kamammu daga 'yan ta'adda?",
"body": "Ishaya yayi amfani da tambaya don bayyana wahalar karɓar komai daga hannun jarumi ko\njarumi mai ƙarfi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutum ba zai iya\nkarɓar ganima daga jarumi ko ya ceci waɗanda aka kama daga mugayen sojoji ba.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
},
{
"title": "za a karɓe kamammun daga jarumi, kuma a washe ganimar",
"body": "Yahweh ya ce zai yi abin da galibi ba shi yiwuwa mutane su yi. Ana iya bayyana wannan ta\nhanyar aiki. AT: \"Zan ɗauki waɗanda aka kama daga jarumi, kuma zan ceci\nganimar\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]