ha_isa_tn_l3/49/23.txt

10 lines
628 B
Plaintext

[
{
"title": "Sarakuna za su zama kamar ubanninki, kuma sarauniyoyinsu kamar masu renonki",
"body": "Yahweh yana maganar mutanen da za su zauna a Sihiyona kamar su 'ya'yan birni ne.\nKalmomin \"iyayen da aka goya su\" da \"kuyangin mama\" na nuni ne ga maza da mata wadanda\nsuka zama masu kula da yara. AT: \"Sarakuna da sarauniya na sauran al'ummomi\nza su samar wa mazaunan ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za su rusuna maki da fuskokinsu ƙasa suna lasar ƙurar ƙafafunki",
"body": "Waɗannan jimlolin suna nuni da isharar da mutane suka yi amfani da ita don bayyana cikakkiyar\nbiyayya ga babba."
}
]