ha_isa_tn_l3/49/22.txt

14 lines
795 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Sihiyona kamar dai mace. Ya bayyana yadda ta sami damar\nsamun yara da yawa. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Zan tayar da hannuna ga al'ummai; Zan tayar da tutar alamata ga mutane",
"body": "Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. AT: \"Zan ɗaga hannuna na yi\nalama da tuta ga mutanen ƙasashe masu zuwa\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Za su zo da 'ya'yanki maza a hannuwansu su kuma taho da 'ya'yanki mata a kafaɗunsu",
"body": "Yahweh yayi magana akan mutanen da zasu zauna a Yerusalem) kamar 'ya'yan birni. Ya kuma\nyi magana game da mutanen wasu ƙasashe suna taimaka wa Isra'ilawa su koma Yerusalem\nkamar suna ɗauke da Isra'ilawa. (Duba: figs_metaphor)"
}
]