ha_isa_tn_l3/49/21.txt

14 lines
875 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne ya haifi waɗannan 'ya'yan domina?",
"body": "Sihiyona tana magana game da mutanen da suke dawowa su zauna a cikin birnin kamar\nwaɗancan mutanen 'ya'yanta ne. Tambayar ta Sihiyona ta nuna mamakinta cewa yara da yawa\nyanzu sun zama nata. (Duba: figs_metaphor da figs_rquestion)"
},
{
"title": "An yi mani rashi kuma ni bakarariya ce, mai gudun hijira da sakakkiya ni ke",
"body": "Sihiyona ta bayyana kanta a matsayin macen da ba ta iya haihuwar yara ba. Ta nuna dalilan da\nsuka sa ta mamaki. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Wane ne ya yi renon waɗannan yaran? Duba, ni kaɗai a ka bari; daga ina waɗannan suke?",
"body": "Bugu da ƙari, Sihiyona ta yi amfani da tambayoyi don bayyana mamakin ta. AT:\n\"Duba, an bar ni ni kaɗai; yanzu duk waɗannan yaran da ban tayar da su ba sun zo wurina.\"\n(Duba: figs_rquestion)"
}
]